in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Amina Jummai Gimba da gidauniyarta ta Farid (II)
2017-10-08 11:47:34 cri

Masu sauraro, a shirinmu na makon da ya gabata, mun ji labarin Hajiya Amina Jummai Gimba, wata baiwar Allah da ta kafa Gidauniyar Farid domin taimaka ma yara masu kamuwa da cutar lalurar raguwar tunani, wato AUTISM a bakin Turawa.

A cikin shirinmu na yau, za mu ci gaba da jin hirar a tsakanin wakiliyarmu Fa'iza Mustapha da Hajiya Amina Gimba. (Kande Gao)


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China