in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Trump ya sanar da sabbin dabarun Amurka kan Afghanistan
2017-08-22 14:52:00 cri
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi jawabi ta kafar talabijin a jiya Litinin, inda ya bayyana cewa, janye sojojin Amurka daga Afghanistan cikin sauri, zai iya samar da wani gurbi da kungiyoyin IS da Al-Qaida za su iya cikewa, shi ya sa ya zama dole sojojin su yi kokarin samun nasara.

Trump ya kuma jaddada cewa, ya kamata gwamnatin Afghanistan ta dauki nauyinta, ya na mai cewa, Amurka na son ganin kwaskwarima da ci gaban da Afghanistan za ta samu.(Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China