Tattaunawa da Dan Majen Kano Alhaji Yahaya Inuwa Abbas
2017-09-11 20:04:49
cri
A cikin shirinmu na wannan mako, wakilinmu Murtala Zhang ya zanta da dan Majen Kano, Alhaji Yahaya Inuwa Abbas, wanda ya rakawa mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ziyara nan kasar Sin.