Tattaunawa da mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi II
2017-08-23 13:37:11
cri
A cikin shirinmu na wannan mako, za ku ji wata tattaunawa ta musamman da wakilinmu Saminu Alhassan ya yi da mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, wanda ya kammala ziyarar aikinsa kwanakin baya a nan kasar Sin.