in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mai martaba sarkin Kano ya ziyarci kamfanin Huawei
2017-08-11 15:06:45 cri

Yau Jumma'a, mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya kai ziyara shahararren kamfanin sadarwa na kasar Sin mai hedikwata a birnin Shenzhen, wato Huawei. Mai martaba sarkiya maida hankali sosai kan cigaban harkokin sadarwa na kamfanin Huawei, da yadda za'a yi amfani da harkokinsa don kyautata zaman rayuwar al'ummar Najeriya, musamman talakawan kasar. (Murtala)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China