in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sarkin Kano ya sauka birnin Guangzhou
2017-08-10 16:46:53 cri

A yau Alamis,mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi na biyu ya isa birnin Guangzhou dake kudancin kasar Sin, inda ya fara ziyararsa a kasar.Karamin jakadan tarayyar Najeriya a birnin Guangzhou Wale Oloko ya je tarbar tawagar sarkin mai kunshe da manyan kusoshi 8 a filin saukar jiragen sama dake Guangzhou.(Murtala Zhang)


1  2  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China