in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin Sin sun ba da umurnin ba da tallafin jin kai a yankin da girgizar kasa ta shafa
2017-08-09 09:17:02 cri

Kawo yanzu mahukuntan lardin Sichuan na kasar Sin, sun tabbatar da rasuwar mutane 9, tare da jikkatar wasu 164, sakamakon girgizar kasa mai karfin maki 7.0, wadda ta auku a garin Zhangzha dake gundumar Jiuzhaigou a daren jiya Talata.

Tuni dai shugaban kasar Sin Xi Jinping da firaministan kasar Li Keqiang, suka ba da umarnin hanzarta daukar dukkanin matakan da suka wajaba na tallafin jin kai, a yankin da wannan bala'i ya auku.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China