in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gundumar Jiuzhaigou a lardin Sichuan: mutane 5 sun rasa rayukansu cikin girgizar kasa
2017-08-09 07:38:16 cri

A jiya Talata da misalin karfe 9 da minti 20 na dare, bisa agogon Sin, an yi girgizar kasa mai karfin digiri 7.0 bisa ma'aunin Richter a gundumar Jiu-Zhai-Gou a yankin Aba na kabilun Zang da Qiang mai cin gashin kansa a lardin Sichuan dake yammacin kasar Sin. Ya zuwa karfe 10 da minti 58 a daren jiya, mutane 5 da ke garin Zhangzha sun rasa rayukansu, yayin da wasu fiye da 60 suka jikkata, ciki har da wasu mutane 30 da suka ji munanan raunuka. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China