in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
DPRK ta yi watsi da sabon kudurin da kwamitin sulhun MDD ya zartas
2017-08-07 20:25:57 cri
Kasar Koriya ta arewa ta yi watsi da sabon kudurin da kwamitin sulhun MDD ya zartar game da shirin nukiliya da makamai masu linzami na kasar, tana mai cewa za ta ci gaba da shirinta tare da kara karfinta na mallakar nukiliya. (Ibrahim)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China