in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yankin Linzhi mai kyan-gani a jihar Xizang
2017-08-04 16:11:31 cri

A kudu maso gabashin jihar Xizang wato Tibet ta kasar Sin, akwai wani wuri mai kyan-gani da nishadantarwa mai suna Linzhi. Wannan wuri na da kyakkyawan yanayi da muhallin halittu.

Yankin Linzhi na da kalibu iri-iri, baya ga kabilar Zang wato Tibet, akwai sauran wasu kabilun kasar Sin, ciki har da Menba, da Luoba. 'Yan kabilun na maida hankali sosai kan kiyaye nagartattun al'adunsu na gargajiya.(Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China