Sani Sa'idu Ibrahim wanda ke karatu a lardin Anhui na kasar Sin
2017-08-09 12:42:39
cri
A cikin shirinmu na wannan mako, wakilinmu Ahmad Inuwa Fagam ya yi hira da wani dan Kano daga tarayyar Najeriya, wanda a yanzu haka yake karatun jami'a a birnin Wuhu na lardin Anhui dake kasar Sin.