Shirin "In Ba Ku Ba Gida" na yau ya samu damar yin hira tare da Farida Aminu, wata Bahaushiya da ke zama a nan kasar Sin har na tsawon shekaru hudu. A cikin shirinmu na yau, ta bayyana zamanta a birnin Beijing, da kuma ra'ayinta kan harkokin mata na kasar Sin a idonta.