in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin kasar Sin sun halarci wurin taron baje kolin kayan sojin Sin
2017-07-21 20:43:39 cri
Manyan jagororin kasar Sin, ciki hadda shugaban kasar Xi Jinping, sun halarci taron baje kolin kayan ayyukan soji da ya gudana yau Juma'a, taron da aka shirya musamman, domin cika shekaru 90 da kafuwar rundunar sojin 'yantar da al'ummar kasar Sin ta PLA.

Da yake jawabi yayin bikin, shugaba Xi, wanda kuma shi ne babban sakataren jami'iyyar kwaminis mai mulkin kasar Sin, kana shugaban kwamitin tsakiya na rundunar ta PLA, ya yi kira da a kara azama, wajen tabbatar da dorewar rundunar sojoji da za ta zamo a sahun gaba, tsakanin rundunonin sojojin kasashen duniya.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China