in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Akwai kyakkyawar hulda tsakanin kasar Sin da tarayyar Najeriya, in ji malam Sani Bako
2017-07-19 14:45:40 cri
A cikin shirinmu na wannan mako na Sin da Afirka, wakilinmu Ahmad Inuwa Fagam ya yi tattaunawa tare da wani babban jami'i mai kula da harkokin tattalin arziki da siyasa daga ofishin jakadancin tarayyar Najeriya dake nan birnin Beijing na kasar Sin, wato malam Sani Bako, inda ya yaba sosai ga ci gaban dangantakar dake tsakanin Sin da Najeriya.(Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China