in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da Ghana: shirin sufurin jiragen saman fasinjoji
2017-06-23 18:21:48 cri

 

Asusun raya Afirka na kasar Sin CADF ya hada kai tare da kamfanin sufurin fasinjojin jiragen sama na Hainan na kasar Sin da ma bangaren kasar Ghana wajen zuba jari a shirin sufurin jiragen saman fasinjoji na farko da kamfanin kasar Sin ya zuba jari a Afirka AWA. Wannan mataki ya kara bunkasa cudanyar kasa da kasa a yammacin Afirka.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China