170623-zaman-rayuwar-alumma-ya-kyautata-sakamakon-bunkasuwar-jiragen-kasa-masu-saurin-tafiya-lubabatu.m4a
|
Jiragen kasa na zamani masu saurin tafiya sun bunkasa sosai ne a cikin shekaru biyar da suka wuce a nan kasar Sin, inda tsawon layukansu ya karu daga kasa da kilomita dubu 10 zuwa dubu 22. Saurin bunkasuwar jiragen kasa masu saurin tafiya ya kusantar da sassa daban daban na kasar, haka kuma ya samar da saukin zirga-zirga ga al'ummar kasar. Ban cikin gida, kasar Sin tana kuma aiwatar da hadin gwiwa da kasashen Afirka a wannan fanni na bunkasa jiragen kasa na zamani.
A bi mu cikin shirin, domin samun karin haske.(Lubabatu)