in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gundumar Lankao ta fid da kanta daga kangin talauci
2017-06-13 15:46:38 cri

A watan Maris na wannan shekara ne gwamnatin kasar Sin ta sanar da cewa, an fid da gundumar Lankao daga gundumomin da ke fama da talauci, wanda hakan ke nuna cewa Lankao ta zama ta farko da ta fid da kanta daga kangin talauci, daga cikin gundumomi masu fama da talauci a lardin Henan. Kauyukan da ke cikin gundumar Lankao sun samu gyaran fuska sosai sakamakon fitar gundumar daga kangin talauci.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China