in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Strawberries sun nuna a birnin Jinggangshan
2017-06-07 09:24:15 cri

Tun daga watan Janairu na shekarar 2015, zuwa watan Mayu na shekarar 2016, iyalai masu fama da talauci guda 33 dake zama a kauyen Jiangbian na garin Nashan na birnin Jinggangshan dake kudu maso gabashin kasar Sin suke fara aikin shuka strawberries, wannan ya sa kudin shigan da ko wane iyali ke samu ya karu da fiye da yuan dubu 10 cikin wadannan watanni.(Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China