in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Asibitin da Sin take bada taimakon gina shi ya zama alaman birnin Yamai
2017-06-05 09:44:20 cri


Kwanan baya wakilin majalisar gudanarwar gwamnatin kasar Sin Mista Wang Yong ya kai ziyara a wani asibiti dake birnin Yamai hedkwatar Jamhuriyar Niger, asibiti ne dake zama wata alama na birnin Yamai, inda babu irin asibitin a zamani na baya bayan nan, ministan kiwon lafiya na jamhuriyar Niger Illassou Idi ya yi rakiya ga Mista Wang Yong. Wakiliyarmu Amina dake Abuja ita ma ta ziyarci birnin Yamai, ga rahoton da ta hada mana.

Wannan asibiti an kwashe shekaru uku ana aikin gina shi, wanda ya samar da na'urorin zamani a fannin likitoci da kuma yanayi mai kyau ga wadanda ba su da lafiya, ita ma wata tawagar likitoci masu aikin sa kai daga lardin Guangxi ta ba da taimako a fannin kiwon lafiya a wurin, na zanta da ministan kiwon lafiya Illasau Idi, ga hirarsu.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China