in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane fiye da 400 sun mutu ko jikkata a harin bom a Kabul
2017-05-31 21:00:00 cri

Yau Laraba 31 ga wata ne Ma'aikatar lafiya ta kasar Afghanistan ta ce, mutane 80 sun rasa rayukansu sakamakon harin bam din da aka kai a yankin ofisoshin jakadancin kasashen waje da ke birnin Kabul, hedkwatar kasar Afghanistan a wannan rana da safe, yayin da wasu 350 kuma suka jikkata.(Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China