in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar tawagar gwamnatin jihar Kaduna a lardin Hebei na Sin
2017-05-31 14:49:48 cri

Kwanan baya, wata tawagar gwamnatin jihar Kaduna dake karkashin jagorancin gwamnan jihar Malam Nasiru El-Rufa'I ta kai ziyarar kulla hadin gwiwa a lardin Hebei dake nan kasar Sin, kuma wakilinmu Saminu Al-Hassan ya zanta da malam Nasiru El-Rufa'I da wasu wakilan tawagar don jin makasudin wannan ziyara da kuma sassan da bangarorin biyu suke fatan inganta hadin gwiwa a tsakaninsu.

Ga yadda hirar ta kasance.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China