in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan Sin ya tashi zuwa kasashen Jamus da Belgium
2017-05-31 13:41:15 cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya tashi daga birnin Beijing a Larabar nan, zuwa kasashen Jamus da Belgium, inda zai gudanar da ziyarar aiki tare da ganawa da shugabannin kasashen Turai

Bisa tsarin ziyarar Mr. Li zai gana da shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel a birnin Berlin, yayin taron shekara shekara da sassan biyu ke gudanarwa.

Kaza kila zai isa kasar Belgium, inda zai halarci taro na 19 na shugabannin Sin da na kungiyar EU, wanda shugaban kungiyar Donald Tusk, da kuma shugaban hukumar zartaswar kungiyar Jean-Claude Juncker za su halarta.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China