in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Najeriya ta taya murnar cika shekaru 18 na kawo karshen mulkin soja a kasar
2017-05-30 11:51:42 cri

 

Ranar 29 ga watan Mayu rana ce ta dimokuradiyya a Nigeria, kuma a bana ne take cika shekaru 18 na kawo karshen mulkin soja a kasar. Sabili da haka ne mambobin wata kungiya mai zaman kanta dake rajin tabbatar da tsarin dimokuradiyya ta kasa da kasa a Nigeria, suka shirya bikin murnar wannan rana.

1  2  3  4  5  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China