in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wakilin kasar Sin ya yi kira da a kara magance rikici don ba da kariya ga fararen hula
2017-05-26 15:46:30 cri
A jiya Alhamis ne, zaunannen wakilin kasar Sin a MDD, Liu Jieyi ya yi kira da a kara karfin magance rikice-rikice da ma daidaita su, don ba da kariya ga fararen hula da ma'aikatan lafiya da ma na'urorin tsaro daga barazana.

Liu ya bayyana hakan ne yayin taron da kwamitin sulhun MDD ya kira kan batun kare fararen hula da ma'aikatan lafiya da kuma na'urorin tsaro a yayin rikice-rikice. Ya kuma bayyana cewa, Sin na goyon bayan gamayyar kasa da kasa su dauki kwararan matakai, don ba da kariya ga fararen hula da ma'aikatan lafiya da ma na'urorin tsaro.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China