in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta tura rukuni na 5 na tawagar wanzar da zaman lafiya zuwa kasar Mali
2017-05-16 19:30:31 cri
A yau ne wata tawagar wanzar da zaman lafiya ta biyar mai kunshe da sojoji da jami'ai 190 ta tashi daga yankin Dalian dake yankin arewa maso gabashin kasar Sin don gudanar da aikin shimfida zaman lafiya karkashin laimar MDD a kasar Mali.

Ita dai wannan tawaga za ta shafe tsawon shekara guda ne a kasar ta Mali, inda za ta gudanar da ayyukan tabbatar da tsaro da gyara hanyoyi da gadoji da hanyoyin tashin jiragen sama da sansanoni. Sauran ayyukan sun hada da ayyukan ceton gaggauwa da harkokin kiwon lafiya.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China