in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Macron ya tabbata sabon shugaban Faransa
2017-05-14 19:45:36 cri
Rahotanni daga kasar Faransa na nuna cewa an rantsar da Emmanuel Macron, a matsayin sabon shugaban kasa, yayin wani bikin da ya gudana a fadar Elysee dake birin Paris a Lahadin nan.

Francois Hollande, shugaban kasar mai barin gado ya yi ban kwana da fadar ta Elysee bayan wata tattaunawa ta sa'a daya da ya yi da Mr. Macron.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China