in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi yace shawarar ziri daya hanya daya ta zarta Asiya da Turai da Africa
2017-05-14 16:18:38 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya fada a yau Lahadi cewa, shawara ziri daya hanya daya ba wai kawai zata mayar da hankali ga nahiyoyin Asiya, Turai da Afrika ba ne, har ma zata bude kofa ga dukkan kasashen duniya baki daya.

A lokacin da yake gabatar da jawabin bude taron na shawarar ziri daya da hanya daya na kasa da kasa, shugaba Xi yace, makasudin bullo da wannan shiri shine, domin yin tuntuba mai zurfi tsakanin kasa da kasa wacce ake saran rarraba irin alfanun da za'a samu tsakanin dukkannin kasashen da suka shiga cikin shirin don a dama da su.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China