in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tumatir daga yankin Xinjiang Uygur mai cin gashin kansa na kasar Sin zai fara shiga kasashen duniya
2017-05-08 19:50:04 cri

A yau Litinin ne yankin Xinjiang Uygur mai cin gashin kansa dake arewa maso yammacin kasar Sin, ya zama babban yanki na uku a duniya wajen samar da tumatir a duniya.

Wannan yanki dai na samar da tumatir mai inganci ga al'ummomin kasashen duniya, bayan safarar sa ta kasa da kuma ruwa, ta babbar hanyar cinikayya bisa shirin nan na "ziri daya da hanya daya" da kasar Sin ta gabatar. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China