in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane 153 sun kamu da cutar zazzabin dengue a gabashin Kenya
2017-05-08 15:52:35 cri
Hukumar kiwon lafiya ta kasar Kenya a jiya Lahadi ta sanar da cewa, an gano mutane 153 da suka kamu da cutar zazzabin dengue wanda sauro ke yada ta, tun bayan bullarta a birnin Mombasa da ke gabashin kasar, sai dai har ya zuwa yanzu, ba a samu hasarar rayuka ba a sakamakon bullar cutar.

Tuni dai hukumomin sassan birnin na Mombasa suka dauki matakai da suka dace, don kara sa ido wajen dakile yaduwar cutar.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China