in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Masallaci mafi dadadden tarihi a kasar Sin
2017-05-18 12:33:54 cri

Birnin Quanzhou da ke lardin Fujian a kudu maso gabashin kasar Sin birni ne da hukumar ilmi da kimiyya da raya al'adu ta MDD wato (UNESCO) ta bayyana shi a matsayin mafarin hanyar siliki ta kan teku. A wannan birnin kuma, akwai wani masallacin da Larabawa suka gina wanda ya kasance mafi dadadden tarihi a nan kasar Sin.

Sai a biyo mu cikin shirin, domin samun karin haske a kan masallacin da kuma birnin nan na Quanzhou.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China