in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Koriya ta kudu da Amurka: Koriya ta arewa ta ci tura a sabon gwajin makami mai linzami da ta yi
2017-04-29 18:09:55 cri
Sojojin kasar Koriya ta kudu da na Amurka sun bayyana cewa, a yau Asabar kasar Koriya ta arewa ta yi gwajin harba wani makami mai linzami, kuma sun yi hasashen cewa, Koriya ta arewan ba ta yi nasara ba.

Har zuwa yanzu, bangaren Koriya ta arewa ba ta ce uffan ba game da wannan batu. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China