in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wang Yi zai halarci taron kwamitin sulhi game da batun nukiliyar kasar Koriya
2017-04-27 20:01:44 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang ya bayyana a yau Alhamis cewa, firaministan kasar Sin Wang Yi zai halarci wani taron ministoci da kwamitin sulhun MDD zai shirya game da batun nukiliyar kasar Koriya ta arewa a gobe Jumma'a.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China