in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutumin da ya shafe tsawon shekaru 36 wajen haka hanyar ruwa
2017-05-02 12:50:26 cri
Ana iya kammala ayyuka da dama a cikin tsawon shekaru 36, amma a birnin Zunyi da ke yammacin kasar Sin, akwai wani mutum mai suna Huang Dafa, wanda ya kammala aiki daya kacal a cikin tsawon lokacin, wato ya haka wata hanyar ruwa da ke da tsawon mita dubu 10 a kan bakin tsaunin da ke da tsayin mita 300. A cikin shirinmu na yau, bari mu kawo muku labarin malamin tare da wannan hanyar ruwa.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China