Shugaba Xi, wanda shi ne kuma babban sakataren kwamitin koli na JKS, kuma shugaban hukumar ayyukan sojin kasar Sin, ya yi wannan kira ne a Talatar nan, yayin da yake jagorantar taro na 34, na rukunin sassa dake aikin tabbatar da wanzuwar sauye sauye na kasar Sin. (Saminu Hassan)