in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Burundi ya nada sabon babban jami'in kula da haraji
2017-04-17 20:40:05 cri
Shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza, ya nada Audace Niyonzima, a matsayin wanda zai jagoranci hukumar tattara harajin kasar ta OBR, biyowa bayan sauke Leonard Sentore, wanda ya rike wannan mukami tun daga watan Yunin shekarar 2016.

Kafin nadin na sa, Mr. Niyonzima shi ne babban darakta a sashen horaswa, a fannin harkokin kididdiga na babban bankin kasar (BRB).

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China