in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wakilin kasar Sin ya yi kira da a daidaita batun Syria a siyasance
2017-04-13 13:35:02 cri
Zaunannen wakilin kasar Sin a MDD Mr. Liu Jieyi ya sake jaddada cewa, daidaita batun Syria a siyasance ita ce mafita ba wai daukar matakan soja ba.

A gun taron kwamitin sulhu na MDD da aka kira a jiya, Mr. Liu ya kara da cewa, matsalolin da ake fuskanta a wasu sassan Syria a fannin yakar ta'addanci, abu ne da ya kamata ya jawo hankalin kasa da kasa, a kuma kara hadin gwiwa da juna, domin yakar dukkanin kungiyoyin 'yan ta'adda, kamar yadda hakan ke cikin kudurorin kwamitin sulhun MDD. (Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China