in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kungiyar EU za ta fitar da ka'idojin ficewar Birtaniya daga kungiyar
2017-03-30 11:00:38 cri

Shugaban Majalisar zartawar Tarayyar Turai Donald Tusk, ya sanar da cewa,kungiyar EU za ta fitar da ka'idojin da za a bi na ficewar

Da yake ganawa da manema labarai jim kadan bayan karbar wasikar Birtaniyar daga wakilinta a kungiyar Tim Barrow, Donald Tusk ya ce zai mika kudurin dake kunshe da ka'idojin yarjejeniyar ficewar ga mabobin kungiyar, inda za su amince da shi a ranar 29 ga watan Afrilu.

Donald Tusk ya ce babu bukatar boye bacin ransu, domin ba ranar murna ba ce a Brussels da London

Duk da haka, ya jadadda cewa, ficewar Birtaniya ta kara hada kan kungiyar. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China