in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya yi shawarwari da takwaransa na Rwanda
2017-03-17 21:41:45 cri
A juma'ar nan ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da takwaransa na kasar Rwanda Paul Kagame a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, inda shugabannin biyu suka amince da inganta tsarin hadin gwiwa, da kuma daukaka hadin gwiwar a tsakanin kasashen biyu, a yayin da ake tabbatar da sakamakon da aka samu a gun taron kolin dandalin tattaunawar hadin gwiwa a tsakanin Sin da Afirka, wanda aka gudanar a birnin Johannesburg na Afirka ta kudu.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China