in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
'Yan majalisar CPPCC na ba da shawarwari ga aikin saukaka fatara
2017-03-20 09:51:20 cri
A cikin 'yan shekarun baya, an kara karfin saukaka fatara a sassa daban daban na kasar Sin, abin da ya fadada hanyar saukaka fatara ga al'ummar sassan da ke fama da talauci. Rahoton aikin gwamnati da aka gabatar a yayin taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin da aka kammala kwanan nan ba da jimawa ba, ya yi nuni da cewa, za a bunkasa sana'o'i na musamman, domin taimaka wa yankuna da al'umma da ke fama da talauci samun karfin raya kansu. Don haka, saukaka fatara ta hanyar bunkasa sana'o'i na musamman, ya zama batun da ke jawo hankalin 'yan majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin. A biyo mu cikin shirin domin samun karin haske.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China