in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Labarin wata 'yan majalisar NPC
2017-03-10 17:30:31 cri

Yanzu haka a nan kasar Sin, in mun ambaci al'amarin da ya fi janyo hankalin al'ummar kasar, to bai wuce ga manyan taruka biyu, wato taron shekara shekara na majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasa na kasar Sin wato CPPCC da aka bude a ranar 3 ga wata da kuma taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin wato NPC a takaice. Kuma Madam Ma Xuehua, tana daya daga cikin 'yan majalisar wakilan jama'ar kasar Sin kusan dubu uku da suka fito daga sassa daban daban na kasar. A madadin al'ummar kasar, Madam Ma Xuehua tare da sauran 'yan majalisar suka hadu suka tattauna harkokin kasar, tare kuma da tsara shirye-shirye ga makomar kasar.

Shin yaya 'yan majalisar suke gudanar da aikinsu, kuma yaya tsarin majalisar ke gudana? Domin samun karin haske, a saurari wannan shiri dangane da Madam Ma Xuehua, 'yar majalisar da ke halartar taron.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China