in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An hallaka dan uwan shugaban kasar koriya ta Arewa a Malaysia
2017-02-14 20:25:45 cri
Kamfanin dillancin labarai na Yonhap, ya ce an hallaka Kim Jong-nam, dan uwan shugaban kasar Koriya ta arewa a kasar Malaysia.

A ranar Talatar nan ne dai Yonhap ya tabbatar da rasuwar Kim Jong-nam, dan uwa ga shugaba Kim Jong Un. Ba dai yi wani karin jawabi game da aukuwar lamarin ba tukuna. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China