in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kammala shirye-shiryen zaben shugaban kasa a Somaliya
2017-02-06 20:27:16 cri

Kwamitin da aka dora masa alhakin gudanar da zaben shugaban kasa a Somaliya, ya bayyana cewa ya kammala dukkan shirye-shiryen da suka wajaba na gudanar da zaben a ranar Laraba.

Shugaban kwamitin mai wakilai 17 Abdirahman Beileh ya bayyana a jiya Lahadi da dare cewa, za a gudanar da babban zaben a ranar 8 ga wata bisa gaskiya da adalci.

Rahotanni na nuna cewa, sau hudu ana dage zaben shugabancin kasar ta Somaliya, kafin daga bisani a samu nasarar gudanarsa a wannan lokaci.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China