in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Alkalin Amurka ya dakatar da shirin Trump ta tusa keyar bakin dake da VISAr Amurka zuwa gida
2017-01-29 12:54:12 cri
A jiya ne babban jojin tarayyar na kasar Amurka ya bayar da wata dokar gaggawa wadda ta hana gwamnatin Amurka tusa keyar bakin haure da suka shigo kasar da takardun iznin shiga kasar na zahiri, karkashin umarnin da shugaba Trump ya bayar na korar irin wadannan baki .

A ranar Jumma'a ce shugaba Trump ya sanya hannu kan umarnin shugaba na hana wasu 'yan kasashen musulmi guda bakwai shiga kasar ta Amurka tsawon kwanaki 90 da dakatar da shirin karbar 'yan gudun hijira na Amurka na tsawon watanni 4.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China