in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya yi kira da shirya gasar wasannin Olympics na sanyi na 2022 da Beijing za ta karbi bakunci yadda ya kamata
2017-01-23 20:33:05 cri
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya umarci sassa da kananan hukumomin kasar da abin ya shafa, da su gudanar da ingantaccen shiri game da gasar wasannin Olympics na lokaci sanyi na shekarar 2022 da birnin Beijing zai karbi bakuncinsa.

Haka kuma shugaba Xi ya ba da umarnin ganin gasar ta kasance mai kayatarwa wadda babu kamar ta a tarihi.

Shugaba Xi ya bayyana haka ne a yau Litinin lokacin da yake duba yadda aikin shirya karbar gasar ke gudana a garin Zhangjiakou da ke lardin Hebei. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China