in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ta yi bayani game da halartar dandalin WEF da shugaban kasar zai yi
2017-01-11 20:34:46 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Mr.Lu Kang a yau Laraba ya yi bayani a kan taron shekara shekara na dandalin tattalin arzikin duniya na Davos da shugaban kasar Xi Jinping zai halarta. Kakakin ya ce, shugaba Xi zai bayyana ra'ayoyin kasar Sin a kan dunkulewar tattalin arzikin duniya, tare kuma da neman bakin zaren warware matsalolin da tattalin arzikin duniya ke fuskanta, har wa yau, zai kuma mayar da martani kan batutuwan da ke jawo hankalin kasa da kasa game da tattalin arzikin kasarsa.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China