Ita dai wannan tawaga ta kunshi shugabar kungiyar ECOWAS Ellen Johnson-Sirleaf ta Saliyo, da shugaba Bai Koroma na Saliyo da tsohon shugaban kasar Ghana kana mai shiga tsakani a wannan takaddama John Mahama(The Guardina)
'Yan majalisun tarayyar Najeriya da ke shirin komawa bakin aiki a yau Talata, sun yi gargadin cewa, za su yi fito na fito idan har shugaba Muhammadu Buhari ya nace da yin gaban kan sa a tsarin kasafin kudin kasar.(Vanguard)