in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na kasar Sin zai yi ziyara dangane da batun Sham
2017-01-04 19:06:20 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang, ya bayyana yau Laraba 4 ga wata a nan Beijing cewa, manzon musamman na kasar Sin mai kula da batun Sham Xie Xiaoyan, zai ziyarci birnin Geneva, da hedkwatar kungiyar Tarayyar Turai, da kasashen Turkiyya da Rasha, a wani mataki na kara azama ga yunkurin da ake yi na warware batun Sham a siyasance, ba kuma tare da wani jinkiri ba. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China