in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin zai gabatar da jawabin taya murnar sabuwar shekara ta 2017
2016-12-31 18:00:22 cri
Yau da dare, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai gabatar da jawabin taya murnar sabuwar shekara ta 2017, wanda za a watsa shi ta gidan rediyon kasar Sin CRI, da gidan rediyo na CNR, da gidan talibijin na CCTV da kuma na CGTN, kana da shafunan Intanet.

A yau kuma tun daga karfe 12 na rana agogon Najeriya ne gidan rediyon kasar Sin CRI, zai yada jawabin na shugaba Xi Jinping zuwa ga kasashe daban daban da harsuna 65.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China