in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Waiwaye adon tafiya
2017-01-22 12:15:31 cri

Sauran kwanaki kadan mu shiga wata sabuwar shekara, kuma wannan shekara ta 2016 da ke karewa,ta kasance mai cike da al'amura. Kamar yadda Bahaushe kan ce, waiwaye adon tafiya, don haka ne muka shirya wannan shiri musamman domin mu waiwayi al'amuran da suka faru cikin wannan shekara musamman a nahiyar Afirka, da kuma huldar da ke tsakanin Sin da kasashen na Afirka.

A biyo mu cikin shirin domin jin karin bayani.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China