Masu sauraro yau a shirin namu bako da muka gayyato koda yake yanzu ya zama dan gari shi ne abokin aikin mu a nan sashen hausa wato Maman Ada. Za mu dan tattauna kan mata Sinawa da kuma sha'anin mata na kasar Sin a idon Maman Ada.(Kande Gao)
161128-Mata-Sinawa-a-idon-Maman-Ada-Kande.m4a
|